NAJERIYA A YAU: Turka-Turkar Da Ta Dabaibaye Zaben Jihar Edo
Masu fashin baƙi sun nuna fargaba game da yiwuwar samun hatsaniya yayin zaben gwamna da za a gudanar a Jahar Edo ranar Asabar.

Masu fashin baƙi sun nuna fargabar yiwuwar samun hatsaniya yayin zaben gwamna da za a gudanar a Jihar Edo ranar Asabar.
Sai dai kuma al’ummar jiar sun ce ko ana ha-maza-ha-mata za su fito su kaɗa kuri’a.
- NAJERIYA A YAU: Matakan Da Wasu Al’ummomi Suke Ɗauka Don Guje Wa Ambaliyar Ruwa
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Hana Dalibai Da Dama Komawa Makaranta
Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari ne a kan irin tanadin da masu ruwa da tsaki ke yi wa wannan zaɓe.
Domin sauke shirin, latsa nan