NAJERIYA A YAU: Wa Zai Kula Da Motocin Sufurin Da Zulum Ya Kawo?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin jama’ar Borno da kuma gwamnatin jihar kan hanyoyin za ta bi wurin kula da motocin.

NAJERIYA A YAU: Wa Zai Kula Da Motocin Sufurin Da Zulum Ya Kawo?

Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum ta kaddamar da motocin sufuri a kwaryar birnin Maiduguri, domin rage radadin cire tallafin man fetur din da aka yi a kasar nan.

Shin ta wadanne hanyoyi za a bi domin kula da wadannan motoci?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin jama’ar Borno, ya kuma bi diddigin hanyoyin da gwamnatin za ta bi wurin kula da motocin.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.