NAJERIYA A YAU: Wane Sauyi Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa Ta Kawo?
Kwana 10 masu zanga-zanga tsadar rayuwa suka ware a faɗin Najeriya.

Hoton wasu masu zanga-zanga
Kwana 10 masu zanga-zangar tsadar rayuwa suka ware a fadin Najeriya.
Sai dai a wasu wuraren ba ta wuce tsawon kwanaki biyu zuwa uku ba.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata Ku Sani Kafin Siyan Hannun Jari A Banki
- DAGA LARABA: Yadda Za Ku Gane Shafukan Tallafin Gwamnati Na Bogi
Shirin Najeriya a Yau zai yi fashin baki kan abin da zanga-zangar ta haifar a Najeriya.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan