NAJERIYA A YAU: Wani Tela Ya Tsere Saboda Rashin Gama Ɗinkunan Sallah

An saba kai ruwa rana a kowace Sallah idan teloli suka sha ta fi karfinsu.

NAJERIYA A YAU: Wani Tela Ya Tsere Saboda Rashin Gama Ɗinkunan Sallah

Hoto daga Ashsesi Blog

Teloli iyayen haɗa gwarama! An saba kai ruwa rana a kowace Sallah idan teloli suka sha ta fi karfinsu.

Sai dai ba saban ba, wani telan da muka zanta da shi ya ce ya kammala dinkunan da ya karba kakaf yayin da wani ya tsere ya bar masu kaya da wayyo!

Shin wadanne dabaru ya kamata tela ya yi amfani da su wajen ganin ya sallami kowa? Shirin Najeriya a Yau na dauke da karin bayani.

Domin sauke shirin, latsa nan