NAJERIYA A YAU: “Wannan Ce Ɗaya Daga Cikin Ummul Haba’isin Lalacewar Najeriya”

Akan yi zargin cewa mutane suna bin wasu hanyoyin da ba su dace ba kafin a ba su aiki a gwamnati.

NAJERIYA A YAU: “Wannan Ce Ɗaya Daga Cikin Ummul Haba’isin Lalacewar Najeriya”

Saye ko sayar da guraben aiki wata matsala ce da ke ƙaruwa kuma take barazana ga ci-gaban al’umma a Najeriya.

Akan yi zargin cewa mutane suna bin wasu hanyoyin da ba su dace ba kafin a ba su aiki a gwamnati.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan waɗannan hanyoyi da illar da suke haifar wa al’umma da kuma dabarun kawo karshensu.

Domin sauke shirin, latsa nan