NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Fara Karbar Katin Zaben 2023

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fara rabon katunan zaben a cibiyoyinta da ke fadin Najeriya ranar Litinin 12 ga Disamban nan da muke ciki.   Shin yaya aikin rabon katunan zaben ke gudana?  NAJERIYA A YAU: IPOB Ko Gwamnati: Wa Ke Iko Da Kudancin Najeriya? DAGA LARABA: Yadda […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Fara Karbar Katin Zaben 2023

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fara rabon katunan zaben a cibiyoyinta da ke fadin Najeriya ranar Litinin 12 ga Disamban nan da muke ciki.  

Shin yaya aikin rabon katunan zaben ke gudana? 

Saurari bayanai daga bakin ’yan Najeriya da ke kokarin karbar katunan zabensu da kuma jami’an INEC.