Najeriya A Yau: Yadda Aka Kashe Mutum 65 A Goronyo

’Yan bindiga sanye da hijabai sun bude wa mutane wuta a kasuwa da asibiti.

Najeriya A Yau: Yadda Aka Kashe Mutum 65 A Goronyo


Domin sauke shiri’n latsa nan.

Kashe mutum 65 din da ’yan bindiga suka yi a Babbar Kasuwar Goronyo na Jihar Sakkwato na ci gaba da tada hankalin al’umma, lura da cewa an dan samu saukin wadannan hare-haren a jihohin Zamfara da Katsina.

Shirin namu na yau ya yi duba ne a kan mene ne ba a yi daidai ba, har hakan ta faru.