NAJERIYA A YAU: ‘Yadda aka kwakule min idanu da wuka’

Shirinmu na yau ya yi duba kan yadda al’amarin ya faru

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda aka kwakule min idanu da wuka’

Domin sauke shirin latsa nan

A Karshen makon da ya gabata, an sami labarin kwakule idanun wanin almajiri a Jihar Bauchi.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da wannan almajiri da aka kwakule wa idanu, ya kuma ji ya bakin iyayensa da malaminsu da kuma matsayin Rundunar ’Yan Sandan Jihar kan wannan mummunan al’amari.

A yi sauraro lafiya.