NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Shekara 25 Ana Yi Wa Bangaren Shari’a Hawan Kawara
Bangaren shari’a yana cikin ginshikai uku na mulkin dimokradiyya.

Bangaren shari’a yana cikin ginshikai uku na mulkin dimokradiyya.
A cikin shekara 25 da aka yi ana mulkin dimokradiyya ba tare da katsewa ba wannan bangare ya fuskanci kalubale da dama.
- DAGA LARABA: Ƙalubale Da Ci Gaban Dimokraɗiyar Najeriya Cikin Shekara 25
- NAJERIYA A YAU: Yadda Dawo Da Tsohon Taken Ƙasa Zai Mayar Da Najeriya Baya
Shirin Najeriya a Yau ya yi duba a kan wannan lamari.
Domin sauke shirin, latsa nan