NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Yi Jina-Jina A Taron APC A Kano
Rahotanni sun bayyana yadda aka kashe mutum biyu aka kuma jikkata da dama
Ofishin Sanata Barau Jibrin, APC Kano
Domin sauke shirin latsa nan
Rahotanni sun bayyana yadda aka kashe mutum biyu aka kuma jikkata da dama a wurin zaben fid-da-gwani na APC a Kano.
Ko yaya aka yi filin zabe ya koma fagen daga har da kisan kai?
- NAJERIYA A YAU: ‘Rayuwata da tsohon ciki a hannun maharan jirgin kasa’
- DAGA LARABA: Yadda ’Yan IPOB Suka Kashe Mai Tsohon Ciki Da ’Ya’yanta
Mun tattauna da masu ruwa da tsaki a siyasar Kano, mun kuma tuntubi rundunar ’yan sandan jihar domin jin inda aka kwana.