Najeriya A Yau: Yadda aka shirya zaben Gwamnan Anambra
Halin da ake ciki da kuma ma’anar janyewar IPOB daga hana gudanar da zaben.
Zaben 2015
Domin sauke shirin latsa nan
Yau ce ranar da za a fafata tsakanin ’yan takara 18 da ke neman zama gwamnan jihar Anambra da ke kudancin Najeriya.
Shirin Najeriya A Yau na dauke da bayanin halin da ake ciki, sannan ya bibiyi abin da janyewar ’yan a-waren IPOB daga matsayinsu na hana gudanar da zaben ke nufi.