NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Huce Gajiya Cikin Sauki

Mutane da dama na bayyana rashin samun cikakken hutu koda kuwa sun kwashe lokaci mai tsayi suna bacci, wadansu kuma in sun kwanta sai tunani ya mamayesu har baccin ya gagara.  Shin wadanne hanyoyi mutum zai bi domin ya ware gajiya?  NAJERIYA A YAU: Anya Tinubu Na Duba Makomar Siyasarsa? DAGA LARABA: Matsalolin Da Suka […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Huce Gajiya Cikin Sauki

wani da gajiya ta bige

Mutane da dama na bayyana rashin samun cikakken hutu koda kuwa sun kwashe lokaci mai tsayi suna bacci, wadansu kuma in sun kwanta sai tunani ya mamayesu har baccin ya gagara. 

Shin wadanne hanyoyi mutum zai bi domin ya ware gajiya? 

Shirin Najeriya A Yau ya yi nazari kan wannan batu lura da yadda rashin hutu da shan maganin gajiya ke neman zama aláda a tsakanin alúmma. 

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa  nan