NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Maganin Ciwon Damuwa

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi batun ciwon damuwa, albarkacin Ranar Kula da Lafiyar Kwakwalwa ta Duniya.

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Maganin Ciwon Damuwa

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ware ranar 10 ga watan Oktoba a kowace shekara a matsayin ranar Lafiyar Kwakwalwa ta Duniya.

Mene ne fahimtar ’yan Najeriya kan lafiyar kwakwalwa kuma wadanne hanyoyi mutum ya kamata ya bi domin inganta lafiyar kwakwalwarsa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan