NAJERIYA A YAU: Yadda ake neman shugabancin kwamitoci a majalisun Najeriya
Yadda ake neman shugabancin kwamitoci a majalisun Najeriya

Majalisar Dokoki ta Kasa
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Tun bayan kammala zaben manyan kujeru a Majalisun Tarayyar Najeriya da ya gudana a ranar Talata, 4 ga Yulin bana a zauren majalisar, hankali ya koma kan yadda za ayi rabon kwamitocin da ke zauren.
Wane hali ake ciki a yanzu haka dangane da neman shugabancin kwamitoci a zauren Majalisun na Najeriya?
- DAGA LARABA: Rayuwar ‘Yan Najeriya A Kasashen Waje
- NAJERIYA A YAU: Dalilin Rashin Lafiyar Alhazan Najeriya Dubu 42 A Saudiyya
Shirin namu na wannan lokacin na tafe da cikakken bayani. Ku biyo mu!