NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Ririta Jari A Kasuwanci

Mene ne ke kawo narkewar jari a harkar kasuwanci?

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Ririta Jari A Kasuwanci

Yadda ake hada-hada a wata kasuwa a Najeriya.

Jari domin fara sana’a da ririta jarin a harkar kasuwanci na daya daga abubuwan da ke ci wa jama’a da yawa tuwo a kwarya.

To amma mene ne ke janyo narkewar jari a harkar kasuwanci ?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harkar kasuwanci, domin baiwa masu bukatar fara kasuwanci shawara mafi dacewa.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan