NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Safarar Makamai A Zamfara

Shirin Najeriya A Yau ya bankado yadda fataucin makamai ya samu wurin zama a Zamfara

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Safarar Makamai A Zamfara

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Jihar Zamfara ta yi kaurin suna dangane da ta’addancin ’yan bindiga masu satar dabbobi, wandanda daga bisani suka rikide zuwa satar mutane domin karbar kudin fansa. 

Shin kun san yadda ake safarar makamai a Jihar Zamfara? 

Shirin Najeriya A Yau ya bankado yadda aka mayar da kai makamai Zamfara sana’a.

Za mu tabbatar da sahihin zaɓe a 2027 — INEC

Sabon jami’in Sokoto Marshal ya rasu kwana guda bayan an yaye shi

’Yan bindiga sun sace shugaban ƙaramar hukuma a Zamfara

An kama mutum uku kan satar wayoyin lantarki