NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Koma Makarantu A Jihar Kano

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce daga hawa mulkinsa zuwa yanzu ya buɗe makarantu 20 da gwamnatin da ta gabata ta rufe, ya kuma sake bude makarantun koyar da harkokin addinin musulunci na kananan hukumomin 44 da ke fadin Jihar domin samar da ingantaccen ilimi ga […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Koma Makarantu A Jihar Kano

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce daga hawa mulkinsa zuwa yanzu ya buɗe makarantu 20 da gwamnatin da ta gabata ta rufe, ya kuma sake bude makarantun koyar da harkokin addinin musulunci na kananan hukumomin 44 da ke fadin Jihar domin samar da ingantaccen ilimi ga al’umma.

Sanin cewa yau sabuwar gwamnatin Kano ke cika kwanaki 33 da karbar mulki, shirin Najeriya a yau ya ziyarci jihar, domin ganin a wane hali ake ciki bagaren ilimi, kuma wadanne shirye-shirye aka gudanar domin bude makarantun.

Ku biyo shirin sannu a hankali

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda