NAJERIYA A YAU: Yadda Ambaliya Ke Raba Dubban ‘Yan Najeriya Da Muhallansu
Wata Babbar matsala da ambaliyar ruwa ke haifarwa a Najeriya ita ce, yadda dubban mutane ke rasa muhallansu a duk shekara.

Wata ambaliyar ruwa a Jihar Kogi
Wata babbar matsala da ambaliyar ruwa ke haifarwa a Najeriya ita ce, yadda dubban mutane ke rasa muhallansu a duk shekara.
Alkalumman hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA sun nuna cewa kawo yanzu, ambaliyar ta raba kusan mutum 208,655 da muhallansu a jihohi 28.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Ambaliya Ke Raba Dubban ‘Yan Najeriya Da Muhallansu
- DAGA LARABA: Muhimmancin Al’adar Ciyayya
Shirin Najeriya a Yau, ya tattauna kan irin matakan da suka kamata a dauka domin kauce wa matsalar da hakan ka iya haifarwa ga al’umma.
Domin sauke shirin, latsa nan