NAJERIYA A YAU: ‘Yadda APC Ke Kokarin Rufe Bakin Masu Sukar Gwamnati’

’Yan adawa na zargin Jam’iyar APC da kokarin rufe bakin masu yi mata gyara a inda ta yi kuskure.

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda APC Ke Kokarin Rufe Bakin Masu Sukar Gwamnati’

Hoto: Peoples Gazette

Ana musayar yawu kan ’yancin ’yan kasa na fadin albarkacin bakinsu game da manufofin gwamnati mai ci.

’Yan adawa na zargin Jam’iyar APC mai mulki da kokarin rufe bakin masu yi mata gyara a inda ta yi kuskure.

Shirin Najeriya a yau zai tattauna ne a kan abin da ya sa hakan yake faruwa.

Domin sauke shirin, latsa nan