NAJERIYA A YAU: Yadda Bacewar Ƙananan Takardun Naira Ke Shafar Kasuwanci

A ‘yan kwanakin nan da wuya a ci karo da kanana takardun Naira.

NAJERIYA A YAU: Yadda Bacewar Ƙananan Takardun Naira Ke Shafar Kasuwanci

A ’yan kwanakin nan da wuya a ci karo da ƙananan takardun Naira.

Wasu na ta’allaƙa hakan da rashin abubuwan da za a iya siya a waɗannan kuɗaɗen.

Shirin Najeriya a Yau, ya yi nazari kan ɓcewar ƙananan takardun Naira da yadda hakan ke shafar kasuwanci.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan