NAJERIYA A YAU: Yadda Birnin Abuja Ya Zama Yanki Mai Hatsari Ta Fuskar Tsaro

Wuraren da suka zama ihunka-banza a birnin Abuja da yadda za a kauce wa faɗawa tarkon ɓata-gari.

NAJERIYA A YAU: Yadda Birnin Abuja Ya Zama Yanki Mai Hatsari Ta Fuskar Tsaro

ƙofar shiga birnin tarayya Abuja

Rashin tsaro na ci gaba da addabar ’yan Najeriya a matakai daban-daban a sassan ƙasar.

Yayin da a wasu yankuna ake fuskantar hare-haren ’yan ta’adda da masu tayar da ƙayar baya, a Abuja ana fama ne da masu ƙwacen motoci da ’yan damfara da sauransu.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan wuraren da suka zama ihunka-banza a birnin na Abuja da yadda za a kauce wa faɗawa tarkon ɓata-gari.

Domin sauke shirin, latsa nan