NAJERIYA A YAU: Yadda Daily Trust Ke Bada Gudunmawa Tsawon Shekara 25

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan A bana jaridar Daily Trust ta cika shekara 25 da kafuwa. A tsawon wadannan shekaru, wadanne gudunmawa Daily Trust ta bayar a Najeriya? DAGA LARABA: Rayuwar ‘Yan Najeriya A Kasashen Waje NAJERIYA A YAU: Yadda ake neman shugabancin kwamitoci a majalisun Najeriya Shirin Najeriya A Yau na tafe […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Daily Trust Ke Bada Gudunmawa Tsawon Shekara 25

Daily Trust

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A bana jaridar Daily Trust ta cika shekara 25 da kafuwa.

A tsawon wadannan shekaru, wadanne gudunmawa Daily Trust ta bayar a Najeriya?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da bayanan irin gudunmawar da jaridar Daily Trust ta bayar tsawon shekaru 25 da kafuwa a Najeriya.

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda