NAJERIYA A YAU: Yadda Dawo Da Tsohon Taken Ƙasa Zai Mayar Da Najeriya Baya

Wasu sun ce a yanayin da ake ciki ba taken Najeriya suke bukata ba.

NAJERIYA A YAU: Yadda Dawo Da Tsohon Taken Ƙasa Zai Mayar Da Najeriya Baya

Dawo da tsohon taken Najeriya da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi na shan yabo da suka.

Mutane da dama dai na cewa a yanzu talakan Najeriya ba abin da yake bukata ba ke nan.

Shirin Najeriya a Yau zai duba alfanun dawo da taken da muhimmancinsa a mizanin bukatun ’yan Najeriya.

Domin sauke shirin, latsa nan

Dangote ya rage farashin man fetur zuwa N860 a Legas

Na gaji bashin 8.9bn a matsayin shugaban APC — Ganduje

Boko Haram sun sace mutum 2 da kayan abinci a Borno

Buhari da El-Rufai ba su halarci babban taron APC ba