NAJERIYA A YAU: Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Arewa

A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu.

NAJERIYA A YAU: Yadda Dawo Da Wutar Lantarki Zai Sauya Arewa

A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu.

Yankin na Arewa dai ya tsinci kansa cikin rashin wutar lantarki na kimanin kwanaki goma bayan da babban layin dakon wutar ya durƙushe.

Shirin Najeriya A Yau zai duba tasirin dawowar lantrakin a yankin na Arewa.

Domin sauke shirin, latsa nan

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi

Gobara ta yi ajalin almajirai 17 a Zamfara

Saura ƙiris Bello Turji ya zo hannu – Ministan Tsaro

Sarkin Jiwa a Abuja ya yi rashin mahaifiya