NAJERIYA A YAU: Yadda Farashin Kayayyaki Suke Gabanin Bukukuwan Kirsimeti
Yadda farashin kayayyaki suke kasancewa a wasu kasuwanni gabanin bukukwan kirsimeti da kuma na karshen shekara.
Gabannin bukukuwan Kirsimeti, kasuwanni a sassan ƙasar nan sun cika sun bunkasa. Jama’a na ci gaba da zirga-zirga domin sayen kayan bukukuwa, yayin da ‘yan kasuwa ke kokarin jawo hankalin masu saye ta hanyar daidaita farashi.
A wannan shekarar, alamu sun nuna ba a samu hauhawar farashin kayayyaki a yawancin kasuwanni ba, sai dai wasu na kokawa da rashin kudaden saye.
Ko yaya hakikanin farashin kayayyakin suke a wasu kasuwannin Nnajeriya?
- NAJERIYA A YAU: Cushe-cushen Da Ake Zargin An Yi A Sabbin Dokokin Haraji
- DAGA LARABA: Yadda Ragin Farashin Man Fetur Zai Shafi Rayuwar ‘Yan Najeriya
Wannan shine batun da shirin Naj.. a yau na wannan lokaci
Domin sauke shirin, latsa nan