NAJERIYA A YAU: Yadda Gwamnati Ke Shirin Sanya Takunkumi Kan Soshiyal Midiya

Hukumar kula da Kafofin Yaaɗa Labarai ta Najeriya (NBC) na shirin ɓullo da wasu matakai kan masu amfani da shafukan sada zumunta na zamani a wani yunkuri na tsaftace ɓangaren domin hana gurbata tarbiyyar ’yan kasar nan. Anya zai yi wu a sanya ido yadda ya kamata a kan kafofin sada zumunta yadda ya kamata […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Gwamnati Ke Shirin Sanya Takunkumi Kan Soshiyal Midiya

Hukumar kula da Kafofin Yaaɗa Labarai ta Najeriya (NBC) na shirin ɓullo da wasu matakai kan masu amfani da shafukan sada zumunta na zamani a wani yunkuri na tsaftace ɓangaren domin hana gurbata tarbiyyar ’yan kasar nan.

Anya zai yi wu a sanya ido yadda ya kamata a kan kafofin sada zumunta yadda ya kamata a Najeriya?

An sha kai ruwa rana da ’yan Najeriya kan wannan kuduri na gwamnati, sai dai a shirin Najeriya A Yau mun duba hanyoyi da irin waɗannan matakai za su yi aiki ba tare da matsala ba.

Domin sauraren shirin, latsa nan

Babu buƙatar mu riƙa tsayar da motoci muna duba takardu — ’Yan sanda

‘Yan bindiga sun ƙone gidan mai da motoci 4 a Enugu

Kwalara ta kashe fiye da mutum 300 a Sudan

A tabbatar an mutunta tsarin dimokuraɗiyya a Zaɓen Edo — Tinubu