NAJERIYA A YAU: Yadda hauhawar farashi ke hana ’yan Najeriya cin abinci

Hukumar Kididdiga Ta Najeriya ta ce an samu hauhawan farashin kayan masarufi da kaso 24.08 a watan Yuni. Mene ne wadannan alkaluma ke nunawa, kuma ta wadanne bangarori suke shafar rayuwar ’yan Najeriya? NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Tarin Fuka Ya Yi Ƙamari A Kano DAGA LARABA: Mece Ce Ribar Kai Gwamnati Ƙara […]

NAJERIYA A YAU: Yadda hauhawar farashi ke hana ’yan Najeriya cin abinci

Hukumar Kididdiga Ta Najeriya ta ce an samu hauhawan farashin kayan masarufi da kaso 24.08 a watan Yuni.

Mene ne wadannan alkaluma ke nunawa, kuma ta wadanne bangarori suke shafar rayuwar ’yan Najeriya?

Shirin Najeriya A yau na tafe da karin bayani.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan