NAJERIYA A YAU: Yadda Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Ke Neman Hana Mu Kasuwanci

’Yan kasuwa da masu sayayya na ta kokawa game da tsadar kaya

NAJERIYA A YAU: Yadda Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Ke Neman Hana Mu Kasuwanci

Wnai yanki da Kasuwar Wuse da ke Abuja (Tsohuwar ajiya).

Domin saukewa, latsa nan

Yadda kayan masarufi ke ci gaba tashin gwauron zabo na damun ’yan Najeriya.

’Yan kasuwa da masu sayayya na ta kokawa game da tsadar kaya a kasuwanni a fadin kasar.

Shirin Najeriya A Yau ya shiga kasuwa ne ya tattauna da ’yan kasuwa don jin yadda abin yake.