NAJERIYA A YAU: Yadda Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Ya Dawo Aiki
Abubuwan da suka faru da jirgin ya dawo aiki bayan harin ta’addanci ya sa an dakatar da shi na wata takwas
Tashar Jirgin kasa
Jirgin kasan Abuja-Kaduna ya ci gaba da jigilar fasinja a ranar Litinin, wata takwas baya dakatar da aikinsa sakamakon harin ’yan bindiga da suka kashe mutum 10 suka sace wasu 60 a cikinsa.
Shin kun san abubuwan da suka faru a ranar da jirgin ya dawo aiki?
- NAJERIYA A YAU: Yadda ‘Yan IPOB Ke Shirin Hana Zabe A Kudancin Najeriya
- DAGA LARABA: Yadda Zubar Da Ciki Ya Zama Ruwan Dare A Najeriya
Shirin Najeriya A Yau ya bibiyi yadda jirgin ya dwo aiki.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan