Najeriya A Yau: Yadda kasafin kudin 2022 zai shafi rayuwarku

Kasafin 2022 na Naira tiriliyan 16.39 shi ne mafi tsoka a tarihin Najeriya.

Najeriya A Yau: Yadda kasafin kudin 2022 zai shafi rayuwarku

Shugaba Buhari yana ajiye daftarin kasafin kudin 2022 a gaban Majalisar Tarayya.
(Tsohuwar ajiya)

Domin sauke shirin latsa nan.

Kasafin kudin shekara mai zuwa shi ne wanda ya fi kowanne yawa a tarihin Najeriya.

  1. Najeriya A Yau: Shin Najeriya kasa ce mai ’yanci?

Shirin Najeriya A Yau ya yi nazari a kan bangaororin da kasafin zai shafi rayuwar ’yan kasar kai tsaye.

Ayi sauraro lafiya.