NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Ƙwai Ke Neman Gagaran ’Yan Najeriya
Kaso 80 cikin 100 na masu harkar kwai a Jihar Kano sun bar harkar, wadan da suka rage suna yi sun rage ma’aikatansa
Zanen wani mahaifi da ‘ya’yansa ke kallon kwai
Kwai, daya daga cikin abinci mai gina jiki da ke da arha a da a Najeriya yanzu na shirin fin karfin talaka.
Nawa a ke sayar da kwai a yankinku?
- Yadda Talakawa Za Su Biya Karin Dalar Da Akan Yi Wa Masu Shigo Da Kaya Ta Kago
- DAGA LARABA: Matakan Kariya Daga Kwantawa Rashin Lafiya
Kaso 80 cikin 100 na masu harkar kwai a Jihar Kano sun bar harkar, wadan da suka rage suna yi sun rage ma’aikatansa.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya bi diddigin tsadar kwai a Najeriya.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan