NAJERIYA A YAU: Yadda masu son fara ƙananan sana’o’i ke wahala wajen yin rajista

Yadda masu son fara sana’o’i ke shan wahala wajen cika sharɗdan gwamnati.

NAJERIYA A YAU: Yadda masu son fara ƙananan sana’o’i ke wahala wajen yin rajista

Masu son fara ƙananan sana’o’i kan fuskanci ƙalubale da dama a yayin da suke ƙoƙarin ganin sun tsaya da ƙafafunsu, musamman wajen yin rijista da samun haƙƙin mallaka a wasu matakan.

Kaiwa irin waɗannan matakai ne ke sa mutum ya iya cin gajiyar wani abu idan ya taso da ke buƙatar sai an cika wasu sharuɗɗa. Sai dai ba kasafai ake samun iya cika ƙa’idojin cikin sauƙi ba.

Shirin Najeriya a yau ya yi nazari kan yadda masu son fara sana’o’i ke shan wahala domin cika sharɗdan gwamnati.

Domin sauraren shirin, latsa nan

Kirsimeti: FRSC ta aike jami’ai 1,539 zuwa Kano

Gwamnatin Kano na shirin tara harajin 80bn a 2025

Kirsimeti: Zulum ya ɗauki nauyin jigilar fasinjoji 710 zuwa garuruwansu

Ɗan shekara 60 ya rasu a hatsarin kwalekwale a Sakkwato