NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Za Su Gina Rayuwarsu Da Ta Al’umma

Yau ce Ranar Matasa Masu Sana’a ta Duniya.

NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Za Su Gina Rayuwarsu Da Ta Al’umma

Yau ce Ranar Matasa Masu Sana’a ta Duniya.

A wannan shekarar Majalisar Dinkin Duniya, wadda ta ayyana wannan rana, tana son a yi amfani da basirar matasa wajen samar da zaman lafiya da cigaba.

Shirin Najeriya a Yau zai duba yadda wanann buri zai cika.

Domin sauke shirin, latsa nan