NAJERIYA A YAU: Yadda Mayar Da Unguwa Mayanka Ke Shafar Lafiyar Al’umma
Masana sun bayyana cewar wannan al’ada na iya shafar lafiyar jama’a da kuma gurɓata muhalli.
An unidentified man carries chickens at a local market in the city of Lagos, Nigeria, Friday, Feb. 10, 2006. Nigerian poultry farmers said Friday the government was not proposing enough compensation for those whose flocks have been hit by Africa’s first known outbreak of a deadly bird flu strain.(AP Photo/Sunday Alamba)
Wata al’ada da ta zama gama gari a tsakanin matasa, ita ce yankewa da fige kaji a unguwanni, musamman a lokutan bukukuwan Sallah.
A da, ana da wurare na musamman da ake yin irin wannan abu.
- NAJERIYA A YAU: Hanyoyin kauce wa ɓarnar ambaliyar ruwa
- NAJERIYA A YAU: Mokwa: Tsakanin Taraddadin Rashin Matsuguni Da Jimamin Rashin ’Yan-Uwa
Sai dai masana sun ce wannan abu na iya haifar da matsaloli ga lafiya da kuma gurɓata muhalli.
Wannan shi ne abin da shirin Najeriya A Yau zai tattauna a kai, yayin da ake Bikin Ranar Muhalli ta Duniya kwana ɗaya kafin Babbar Sallah.
Domin sauke shirin, latsa nan