NAJERIYA A YAU: Yadda Mutanen Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya

Masana na bayyana fargaba game da yiwuwar ɓarkewar cututtuka da kuma ta’azzarar manyan larurori ga masu ɗauke da su.

NAJERIYA A YAU: Yadda Mutanen Maiduguri Za Su Kubuta Daga Illolin Ambaliya

Bayan mummunar ambaliyar ruwar da ta mamaye kusan kashi 70 cikin 100 na Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, masana na bayyana fargaba game da yiwuwar ɓarkewar cututtuka da kuma ta’azzarar manyan larurori ga masu ɗauke da su.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan yadda al’ummar birnin na Maiduguri za su kare kansu kuma su tsira da lafiyarsu.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan