NAJERIYA A YAU: Yadda Rukunin Gidaje Suka Nutse A Abuja

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Mamakon ruwan sama ya yi gyara a babban birnin tarayya Abuja ranar Juma’ar da ta gabata, inda har ya yi ambaliya a rukunin wadansu gidaje 116. Ko ya ya akayi ruwan ya kutsa ya riski wadannan gidaje mallakar  kamfanin Trademore har suka nutse? NAJERIYA A YAU: Me ya […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Rukunin Gidaje Suka Nutse A Abuja

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Mamakon ruwan sama ya yi gyara a babban birnin tarayya Abuja ranar Juma’ar da ta gabata, inda har ya yi ambaliya a rukunin wadansu gidaje 116.

Ko ya ya akayi ruwan ya kutsa ya riski wadannan gidaje mallakar  kamfanin Trademore har suka nutse?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanai daga bakin mazauna wurin, ya kuma jiwa ta bakin hukumar bada agajin gaugawa kan faruwar lamarin.

Ban zama Shugaban Kasa don na tara kuɗi ba — Tinubu

Babu buƙatar mu riƙa tsayar da motoci muna duba takardu — ’Yan sanda

‘Yan bindiga sun ƙone gidan mai da motoci 4 a Enugu

Kwalara ta kashe fiye da mutum 300 a Sudan