NAJERIYA A YAU: Yadda ruwan sha ke neman gagarar talakan Kano, Katsina da Jos

Shirin Najeriya A Yau ya bankado inda gizo ke saka

NAJERIYA A YAU: Yadda ruwan sha ke neman gagarar talakan Kano, Katsina da Jos

Wasu ‘yan ga ruwa a Kano

Domin sauke shirin latsa nan

Jama’ar Kano, Katsina da Jos na fama da rashin ruwan sha da na ayyukan yau da kullum a cikin gida.

Hakan ya jefa da yawansu cikin mawiyacin hali.

A cikin shirin namu na yau, za ku ji yadda mutane ke barin gidajensu cikin dare domin neman ruwan sha da na ayyuka a wadannan biranen.

Shirin Najeriya A Yau ya bankado inda gizo ke saka.