NAJERIYA A YAU: Yadda sakacin hukumomin tsaron Najeriya ya hallaka jama’a da dama
Hukumomin tsaron Najeriya na da sanin cewa za a kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna hari.
Babagana Monguno, Mashawarcin Shugaban Kasar Najeriya kan Tsaro. (Hoto: NTA).
Domin sauke shirin, latsa nan
Binciken da kafar sadarwa ta Daily Trust ta gudanar ya gano cewa hukumomin tsaron Najeriya na da sanin cewa za’a kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna hari ranar Litinin din da ta gabata, amma basu dauki matakan dakile harin da ya yi sandiyyar mutuwar ‘yan Najeriya da dama ba.
Daga ina matsalar take?
Saurari asirin da wannan bincike ya tona.