NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Sayen Aikin Gwamnati A Najeriya
Ana kayyade wa kowane matakin aiki kudi, mai so ya ya biya, a ba shi.
Domin sauke shirin latsa nan
Batun samun aiki a ma’aikatu da hukumomin gwamnati bisa cancanta a matakin jihohi da gwamnatin tarayya ya tasan ma zama tarihi a Najeriya.
A wadansu ma’aikatun kudi ake yanke wa kowane irin matsayi da matakin aiki, mai so ya biya, a ba shi.
Shin wane tasiri hakan zai yi ga ci gaban kasar da ake kallo a matsayin uwa a Afirka?