NAJERIYA A YAU: ‘Yadda sojoji suka bindige kanina saboda fetur a Neja’

Shirin namu na yau ya binciko ainihin abin da ya faru

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda sojoji suka bindige kanina saboda fetur a Neja’

Domin sauke shirin latsa nan

Rahotanni sun bayyana daga Jihar Neja kan kisan wani matashi da ke aiki a wani gidan man fetur sakamakon rashin jituwar da ta shiga tsakaninsa da wani soja.

Shirin namu na yau ya yi bincike kan ainihin abin da ya faru.