NAJERIYA A YAU: Yadda taƙaddama ta kanannaɗe siyasar ƙananan hukumomi a 2024
Duk da cewa an gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu jihohi, zaɓen ƙananan hukumomi na cikin batutuwan da ’yan Najeriya suka fi zantawa a kai a shekarar 2024
Zaɓen Kananan hukumomi na cikin al’amuran da suka ɗauki hankali a fagen siyasar Najeriya a shekarar 2024.
Duk da cewa an gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu jihohi, zaɓuɓɓukan ƙananan hukumomi na cikin batutuwan da ’yan Najeriya suka fi zantawa a kai, mai yiwuwa saboda ganin da ake yi cewa waɗannan zabukan sun fi shafar al’umma kai-tsaye.
- NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Suka Jure Wa Matsin 2024
- DAGA LARABA: Dalilan da wasu darikun Kirista ba sa bikin Kirsimeti
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi waiwaye a kan ƙurar da wasu daga cikin zaɓuɓɓukan kananan hukumomi suka tayar a 2024
Domin sauke shirin, latsa nan