NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Harkokin Zabe Ke Shafar Dimokuradiyya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan. Lura da yadda ake kai ruwa rana a kotunan sauraron kararrakin zabe, da irin manya-manyan lauyoyin da ake dauka ka san ‘yan siyasa da hukumar zabe ta kasa na kashe makudan kudade wurin gudanar da wadannan shari’o’i. Ko ta wadanne hanyoyi wadannan kudade ke shafar dimukuradiyya da cigaban […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Harkokin Zabe Ke Shafar Dimokuradiyya

Zama Kotu. (Hoto: Aminiya)

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

Lura da yadda ake kai ruwa rana a kotunan sauraron kararrakin zabe, da irin manya-manyan lauyoyin da ake dauka ka san ‘yan siyasa da hukumar zabe ta kasa na kashe makudan kudade wurin gudanar da wadannan shari’o’i.

Ko ta wadanne hanyoyi wadannan kudade ke shafar dimukuradiyya da cigaban jama’a?

Saurari shirin Najeriya A Yau domin wurin da gizo ke saka.

MC Tagwaye ya fice daga APC zuwa SDP

Wata mata ta faɗa ruwa ta mutu a Legas

Direba ya murƙushe yarinya ta mutu a artabu da jami’an tsaro a Edo

Lakurawa: Gwamnan Kebbi ya nemi a kafa sansanin soji a jihar