NAJERIYA A YAU: Yadda tsadar taki ke hana noman masara da shinkafa
Manoma sun ƙaurace wa noman masara da shinkafa da aka fi amfani da su a Najeriya sakamakon tsadar takin zamani, abin da masana ke ganin in ba a ɗauki mataki ba, hakan zai kawo ƙarancin abinci a ƙasar.
Tashin farashin takin zamani yana hana manoma da dama noman wasu nau’ukan abinci.
Manoma da dama sun ƙaurace wa noman masara da shinkafa da aka fi amfani da su a Najeriya sakamakon tsadar takin zamani, abin da masana ke ganin in ba a ɗauki mataki ba, hakan zai kawo ƙarancin abinci a ƙasar.
- NAJERIYA A YAU: Abin da ya sa muke yi wa PDP zagon ƙasa —Sule Lamiɗo
- DAGA LARABA: Makomar Siyasar Najeriya Bayan Rasuwar Shugaba Buhari
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa farashin takin zamani ya yi tashin gwauron zabo a ƙasar.
Domin sauke shirin, latsa nan