NAJERIYA A YAU: Yadda Wasu Al’ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa

Tun kafin damina ta yi nisa, wasu alummomi sun fito da hanyoyin da za su magancewa kansu matsalar ambaliyan ruwa.

NAJERIYA A YAU: Yadda Wasu Al’ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa

Ambaliyar ruwa na cigaba da salwantar da dukiyoyi da rayukan al’ummomi da dama a sassa daban-daban na Najeriya.

Ko a farkon makon nan, hukumomi sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun ambaliyar a jihohi akalla 11.
Sai dai wasu alummomin tuni suka dauki matakai don rage barnar da ambaliyar ka iya yi musu.

A kan wadannan matakai shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari.

Domin sauke shirin, latsa nan

Majalisar Ukraine ta amince da sabuwar gwamnati

Salihu Lukman ya fice daga Jam’iyyar ADC

Kotu ta hana FRSC tare motoci a titunan Kano

An gurfanar da wanda ya kashe matarsa da ƙona gida