NAJERIYA A YAU: Yadda ya kamata alaƙa ta kasance tsakanin ’yan sanda da al’umma
Akan samu fito-na-fito tsakanin ’yan ƙasa da ’yan sandan sakamakon zargin su da wuce gona da iri wajen gudanar da aikin nasu.

Mataimakin Babban Sufeton ’Yan sanda, Frank Mba
Babban alhakin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya ɗora wa Rundunar ’Yan Sanda shi ne kare rayuka da dukiyoyin ’yan ƙasa.
Sai dai a lokuta da dama, akan samu fito-na-fito tsakanin ’yan ƙasa da ’yan sandan sakamakon zarginsu da wuce gona da iri wajen gudanar da aikin nasu.
- NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suka Sa Farashin Albasa Tashin Gwauron Zabo
- DAGA LARABA: Me nasarar John Mahama ke nufi ga ƙasar Ghana?
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda ya kamata alaƙa ta kasance tsakanin jami’an ’yan sanda da al’ummar ƙasa.
Domin sauke shirin, latsa nan