NAJERIYA A YAU: Yadda Ya Kamata Alaka Ta Kasance Tsakanin ‘Yan Sanda Da Al’umma
Shirin Najeriya a yau zai tattauna kan abin da ya sa ake samun cin fuskar.
Babban alhakin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dora wa rundunar Yan Sanda shi ne kare rayuka da dukiyoyin yan kasa.
Sai dai a lokuta da dama, akan samu fito-na-fito da ‘yan kasa ke yi da ‘yan sandan sakamakon zargin wuce gona da iri wajen gudanar da aiyyukan nasu.
- NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa ‘Yan Siyasa Ke Naɗa Tarin Mataimaka A Gwamnati?
- DAGA LARABA: Me Ya Kamata A Yi Wa Mutanen Da Rikicin Ta’addanci Ya Rutsa Da Su?
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda ya kamata alaka ta kasance tsakanin jami’an ‘yan sanda da al’ummar kasa.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan