NAJERIYA A YAU: Yadda Yajin Aiki Ke Shafar Fannin Ilimi

Nazari kan tasirin yajin aikin kungiyar kwadago ga fannin ilimi a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Yadda Yajin Aiki Ke Shafar Fannin Ilimi

Hoto: Daga Dataphyte

Yajin aikin ’yan ƙwadago ya haɗa har da na malaman jami’o’i a Najeriya, inda aka kulle makarantu a matakai daban-daban.

Hakan yana shafar ɓangaren ilimi da wasu ke ganin za a samu koma baya idan ba a dakatar da yajin aikin ba.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan tasirin yajin aiki ga fannin Ilimi.

Domin sauraren shirin, latsa nan

A karon farko Tinubu zai tattauna da ’yan Najeriya kai-tsaye

Zazzaɓin Lassa: Mutum 190 sun mutu, 1,154 sun kamu a 2024 – NCDC

Fintiri ya ƙirƙiro sabbin masarautu 7 a Adamawa

Arewacin Najeriya bai dogara da wani yanki ba – Ndume