NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Bindiga Ke Sheke Ayarsu A Filato Da Taraba

Me ya kamata a yi kuma wa ke da alhakin taimakaon mazauna yankunan da matsalar ta addaba?

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Bindiga Ke Sheke Ayarsu A Filato Da Taraba

Domin sauke shirin latsa nan

’Yan bindiga sun samu gangarar wadansu yankunan jihohin Taraba da Filato ta yadda duk lokacin da su ka ga dama suke zuwa su kaddamar da hari kan mutanen kauyuka daban-daban daga lokaci zuwa lokaci.

Me ya kamata a yi kuma su wa ya kamata su taimaki wadannan mutane?