NAJERIYA A YAU: Yadda ‘Yan Bindiga Ke Shirin Hana Noma Bana

Domin sauke Shirin kai tsaye, latsa nan A shekarar da ta gabata ‘yan bindiga sun hana noma a wurare da dama a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. Wanda hakan ya yi sanadiyyar wahalar abinci da tsadarsa a wadansu wuraren.  Ko a wane hali ake ciki bana, ganin cewa damina ta fara kankama? NAJERIYA A YAU: […]

NAJERIYA A YAU: Yadda ‘Yan Bindiga Ke Shirin Hana Noma Bana

noma

Domin sauke Shirin kai tsaye, latsa nan

A shekarar da ta gabata ‘yan bindiga sun hana noma a wurare da dama a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. Wanda hakan ya yi sanadiyyar wahalar abinci da tsadarsa a wadansu wuraren. 

Ko a wane hali ake ciki bana, ganin cewa damina ta fara kankama?

Ku biyo mu cikin shirin sannu a hankali.