NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Jarida Ke Rura Wutar Rikici A Najeriya
Yadda ’yan jarida ke canza wa mutane maganarsu, wanda hakan ke rura wutar rikici
Wasu ‘yan jarida (Hoto: PEDRO PARDO /AFP)
Domin sauke shirin latsa nan
Mutane na yawan korafi kan yadda ’yan jarida ke canza musu maganarsu, wanda hakan ke rura wutar rikici ko tayar da ita.
Shin wannan zargi gaskiya ne? Mene ne abun yi?
Shirin Najeriya A Yau ya warware zare da abawa.